News

Ipswich Town ta yi ban kwana da Premier League ta bana, za ta koma buga Championship a baÉ—i, sakamakon rashin nasara a 3-0 a hannun Newcastle. Ranar Asabar Newcastle ta doke Ipswich Town a wasan ...
"Na saba jin muryarsa," in ji Alamim, wanda ya yi ƙaura daga Bangladash zuwa Rome shekaru da suka wuce. "Mutum ne mai kamala. Kullum yana son zaman lafiya. A ganina, mutum ne mai kirki kuma mai ...